Filib 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma galibin 'yan'uwa cikin Ubangiji suka ƙarfafa saboda ɗaurina, sun kuma ƙara fitowa gabagaɗi, su faɗi Maganar Allah ba tare da tsoro ba.

Filib 1

Filib 1:11-19