Fil 1:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Abafaras, abokin ɗaurina saboda Almasihu Yesu, yana gaishe ka,

24. haka kuma Markus, da Aristarkus, da Dimas, da Luka, abokan aikina, suna gaishe ka.

25. Alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu yă tabbata a zukatanku.

Fil 1