Far 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kafa alkawarina da ku. Daɗai ba za a ƙara hallaka talikai duka da ruwa ba, ba kuma za a ƙara yin Ruwan Tsufana da zai hallaka duniya ba.”

Far 9

Far 9:3-14