Far 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kurciyar kuwa ta komo wurinsa da maraice, ga shi kuwa, a bakinta sabon tohon zaitun wanda ta tsinko, domin haka Nuhu ya gane ruwa ya janye daga duniya.

Far 8

Far 8:4-17