Far 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama da sauran kwana bakwai kāna in sa a yi ruwa a duniya yini arba'in da dare arba'in. Dukan abu mai rai wanda na yi zan shafe shi daga duniya.”

Far 7

Far 7:1-13