Far 7:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Ubangiji ya shafe kowane mai rai wanda yake bisa ƙasa, da mutum, da dabba, da masu rarrafe, da tsuntsayen sararin sama, an shafe su daga duniya. Nuhu kaɗai aka bari, da waɗanda suke tare da shi cikin jirgi.

24. Ruwa kuma ya mamaye duniya har kwana ɗari da hamsin.

Far 7