Far 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk taliki wanda yake motsi bisa duniya ya mutu, da tsuntsaye, da dabbobin gida, da na jeji, da dukan masu rarrafe waɗanda suke rarrafe bisa duniya, da kowane mutum,

Far 7

Far 7:11-22