Far 7:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su waɗanda suka shiga, namiji ne da ta mace na kowane taliki, suka shiga jirgin kamar yadda Allah ya umarce shi. Sai Ubangiji ya kulle jirgi daga baya.

Far 7

Far 7:14-24