Far 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Nuhu, “Ka shiga jirgin, kai da iyalinka duka, gama na ga a wannan zamani, kai adali ne a gare ni.

Far 7

Far 7:1-8