Far 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A waɗannan kwanaki kuwa, 'ya'yan Allah suka shiga wurin 'yan matan mutane, suka kuwa haifa musu 'ya'ya. Su ne manya manyan mutanen dā, shahararru.

Far 6

Far 6:1-13