Far 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsuntsaye bisa ga irinsu, dabbobi bisa ga irinsu, da kowane irin mai rarrafe a ƙasa bisa ga irinsa, biyu biyu na kowane iri za su shiga tare da kai, su rayu.

Far 6

Far 6:15-21