Far 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya dubi duniya, ga shi kuwa ta ɓaci, gama dukan mutane sun lalatar da tafarkunsu a cikin duniya.

Far 6

Far 6:7-18