Far 49:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yahuza, 'yan'uwanka za su yabeka,Za ka shaƙe wuyan maƙiyanka,'Yan'uwanka za su rusuna agabanka.

Far 49

Far 49:1-11