Far 49:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta wurin Allah na mahaifinka wandazai taimake ka,Ta wurin Allah Mai Iko Dukkawanda zai sa maka albarkaAlbarkun ruwan sama daga bisa,Da na zurfafa daga ƙarƙashinƙasa,Da albarkun mama da na mahaifa.

Far 49

Far 49:18-33