Far 49:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda ya ga wurin hutawa ne maikyau,Ƙasar kuma mai kyau ce,Sai ya sunkuyar da kafaɗunsa dominɗaukar kaya,Ya zama bawa, yana yin aiki maiwuya.

Far 49

Far 49:9-21