Far 48:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila ya ce wa Yusufu, “Ban yi zaton zan ga fuskarka ba, ga shi kuwa, Allah ya sa na gani har da na 'ya'yanka.”

Far 48

Far 48:2-21