Far 47:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu kuwa ya shigo da Yakubu mahaifinsa, ya tsai da shi a gaban Fir'auna, Yakubu kuwa ya sa wa Fir'auna albarka.

Far 47

Far 47:1-13