Far 47:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya ce wa 'yan'uwan nan nasa, “Mece ce sana'arku?”Suka amsa wa Fir'auna, suka ce, “Ranka ya daɗe, mu makiyaya ne, kamar yadda iyayenmu suke.”

Far 47

Far 47:1-8