Far 47:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu kuma ya zauna a ƙasar Masar shekara goma sha bakwai, don haka kwanakin Yakubu, wato shekarun ransa, shekara ce ɗari da arba'in da bakwai.

Far 47

Far 47:20-31