Far 47:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka Yusufu ya saya wa Fir'auna ƙasar Masar duka, gama Masarawa duka sun sayar da saurukansu, saboda yunwa ta tsananta musu. Ƙasar ta zama halaliyar Fir'auna.

Far 47

Far 47:10-30