Far 47:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A yanzu cikin ƙasar duka, ba abinci, gama yunwar ta tsananta ƙwarai, har ƙasar Masar da ƙasar Kan'ana suka matsu saboda yunwar.

Far 47

Far 47:12-20