Far 46:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kora shanunsu, suka ɗauki kayayyakinsu waɗanda suka samu a ƙasar Kan'ana, suka iso Masar, Yakubu da zuriyarsa duka,

Far 46

Far 46:4-14