Far 46:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, “Ni ne Allah, Allah na mahaifinka, kada ka ji tsoron zuwa Masar, gama a can zan maishe ka babbar al'umma.

Far 46

Far 46:1-10