Far 46:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yakubu dukka da suka shiga Masar, waɗanda suke zuriyarsa ne, banda matan 'ya'yansa, su mutum sittin da shida ne.

Far 46

Far 46:17-34