Far 46:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Ashiru, maza, su ne Yimna, da Yishuwa, da Yishwi, da Beriya, da Sera, 'yar'uwarsu. 'Ya'yan Beriya, maza kuma, su ne Eber da Malkiyel.

Far 46

Far 46:13-19