Far 46:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila ya kama tafiyarsa da dukan abin da yake da shi. Ya zo Biyer-sheba, ya kuwa ba da hadayu ga Allah na mahaifinsa Ishaku.

Far 46

Far 46:1-11