Far 45:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, ba ku kuka aiko ni nan ba, amma Allah ne, shi ne kuwa ya sa in zama uba ga Fir'auna, da shugaban gidansa duka, mai mulki kuma bisa ƙasar Masar duka.

Far 45

Far 45:1-18