Far 45:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Har yanzu Yusufu yana nan da rai, shi ne kuwa mai mulki bisa ƙasar Masar duka.” Sai gabansa ya fāɗi, domin bai gaskata su ba.

Far 45

Far 45:23-28