Far 45:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga mahaifinsa kuwa ya aika da jakai goma ɗauke da kyawawan abubuwa na Masar, da jakai mata goma ɗauke da tsaba, da kuma abinci da guzurin hanya saboda mahaifinsa.

Far 45

Far 45:18-27