Far 45:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ɗauko mahaifinku da iyalanku, ku zo wurina, ni kuwa zan ba ku yankin ƙasa mafificiya a Masar, za ku ci moriyar ƙasar.’

Far 45

Far 45:10-21