Far 45:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka zauna a ƙasar Goshen, za ka zauna kusa da ni, kai da 'ya'yanka da jikokinka, da garkunan awaki da na tumaki, da garkunanka na shanu, da dukan abin da kake da shi.

Far 45

Far 45:8-16