Far 44:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka fa, ina roƙonka, bari ni baranka in zama bawa gare ka, shugabana, a maimakon saurayin a bar saurayin ya koma tare da 'yan'uwansa.

Far 44

Far 44:22-34