Far 44:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Bari ya zama kamar yadda kuka faɗa, shi wanda aka sami abin a wurinsa zai zama bawana, sauranku kuwa za ku tafi lafiya.”

Far 44

Far 44:4-20