Far 43:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka zaunar da 'yan'uwan Yusufu a gaban Yusufu bisa ga shekarunsu na haihuwa, daga babba zuwa ƙarami. 'Yan'uwan kuwa suka duddubi juna suna mamaki.

Far 43

Far 43:32-34