Far 43:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yusufu ya ji kamar zai yi kuka sabili da zuciyarsa tana begen ɗan'uwansa, sai ya gaggauta ya nemi wurin yin kuka. Ya shiga ɗakinsa, a can ya yi kuka.

Far 43

Far 43:21-31