Far 43:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutumin ya kawo su gidan Yusufu, ya ba su ruwa, suka kuwa wanke ƙafafunsu, sa'an nan kuma ya bai wa jakunansu tauna,

Far 43

Far 43:16-25