Far 43:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutane suka ɗauki tsarabar, suka kuma ɗauki riɓin kuɗin a hannunsu tare da Biliyaminu. Suka tashi suka gangara zuwa Masar, suka shiga wurin Yusufu.

Far 43

Far 43:11-23