Far 42:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yakubu bai aiki Biliyaminu ɗan'uwan Yusufu tare da 'yan'uwansa ba, gama ya ce, “Kada wata ɓarna ta same shi.”

Far 42

Far 42:1-13