Far 42:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ra'ubainu kuwa ya ce wa mahaifinsa, “Ka kashe 'ya'yana biyu maza idan ban komo da shi ba, ka sa shi a hannuna, zan kuwa komo maka da shi.”

Far 42

Far 42:29-38