Far 42:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da zazzagewar tayakansu ga ƙunshin kuɗin kowannensu a cikin taikinsa. Sa'ad da su da mahaifinsu suka ga ƙunshin kuɗinsu, suka razana.

Far 42

Far 42:28-38