Far 42:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya umarta a cika tayakan da hatsi, a kuma mayar wa kowa da kuɗinsa cikin taikinsa, a kuma ba su guzuri don hanya. Haka kuwa aka yi musu.

Far 42

Far 42:17-34