Far 42:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ra'ubainu ya amsa musu, “Ashe, dā ma ban faɗa muku kada ku cuci yaron ba? Amma ba ku saurara ba. To, ga shi fa, ana neman hakkinsa yanzu.

Far 42

Far 42:16-23