Far 42:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ku bar ɗan'uwanku ɗaya a tsare a inda aka kulle ku. Idan amintattu ne ku, sauran kuwa su tafi su kai hatsi ga iyalanku mayunwata,

Far 42

Far 42:18-25