Far 41:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya raɗa wa ɗan farin suna, Manassa, yana cewa, “Gama Allah ya sa ni in manta da dukan wahalata da dukan gidan mahaifina.”

Far 41

Far 41:46-57