Far 41:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu yana da shekara talatin lokacin da ya kama aiki a wurin Fir'auna, Sarkin Masar. Yusufu kuwa ya fita daga gaban Fir'auna ya ratsa dukan ƙasar Masar.

Far 41

Far 41:45-55