Far 41:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har yanzu dai Fir'auna ya ce wa Yusufu, “Ni ne Fir'auna, ba mutumin da zai ɗaga hannu ko ƙafa cikin dukan ƙasar Masar idan ba da izninka ba.”

Far 41

Far 41:40-48