Far 41:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya cire zobensa mai hatimi daga hannunsa ya sa a hannun Yusufu, ya sa masa rigunan lilin masu kyau, ya rataya masa sarƙar zinariya a wuya,

Far 41

Far 41:35-46