Far 41:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shanun nan munana ramammu suka cinye shanun nan bakwai masu sheƙi, masu ƙibar. Sai Fir'auna ya farka.

Far 41

Far 41:1-7