Far 41:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maimaitawar mafarkin nan na Fir'auna kuwa, ya nuna cewa Allah ya riga ya ƙaddara al'amarin, hakika kuwa Allah zai tabbatar da shi ba da jimawa ba.

Far 41

Far 41:22-37