Far 41:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma a bayansu za a yi shekara bakwai na yunwa, amma za a manta da dukan ƙoshin nan a ƙasar Masar, yunwar kuwa za ta game dukan ƙasar.

Far 41

Far 41:27-39